Shettima ya wakilci Shugaba Bola Tinubu ne a taron wanda aka yi a karo na 79. “A yau, (Lahadi) na dawo Abuja bayan nasarar ...
Tottenham ta tashi zuwa matsayi na 8 kuma ta yi nasara a wasanni hudu a jere a dukkan gasar. Manchester United ta sha kashi a ...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya reshen jihar Zamfara, ta bayyana kaduwar ta dangane da kama daya daga cikin jami’an ta, ASCII ...
Harin an kai shi ne a kan dakarun sa kai na RSF, a wani mataki na farmakin soja mafi girma tun bayan barkewar rikicin.
Taron dimbin shugabannin kasashen duniya, wanda ya kasance kololuwar gangamin diflomasiya, na zuwa ne a daidai lokacin da ...
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ya bayyana damuwarsa ga hafsan hafsoshin sojin Sudan a game da ...
Al’amarin ya hada da wani kwale-kwale dake dauke da fasinjoji wanda ya nutse a cikin ruwan ambaliya, abinda yayi sanadiyar ...
Shirin Baki Mai Yanka Wuya na wannan mako, ya yi nazari ne kan sabuwar barakar da ta kunno kai a tsakanin 'ya'yan jam'iyyar ...
Shirin Domin Iyali na wannan makon ya dora ne akan tattaunawa kan batun kai yara kanana da ba su mallaki hankalinsu ba ...
A ranar Lahadi, hukumar INEC ta ayyana dan takarar jam’iyyar APC Monday Okpebholo a matsayin wanda ya lashe zaben jihar ta ...
Ana cigaba da neman mutanen da ake zargi da hannu a harbin da ya yi sanadiyar mutuwar mutane 4 tare da jikkata wasu 17 a ...